Ƙarancin man fetur ya ƙara jefa mutane cikin ƙaƙanikayi a jihar Kaduna yayin da ƴan bunburutu suka fara cin kasuwaRahoto ya nuna cewa litar fetur ta kai N1,000 a hannun ƴan bunburutu kuma masu Napep da sauran ababen sufuri sun kara tsadaGalibin ma'aikata da suka fito domin zuwa wurin aiki da ƴan kasuwa sun gamu da cikas saboda ƙarancin ababen hawa yau LarabaAhmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum Read More...
Tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyoyin kwadago kan karin mafi ƙarancin albashi yana cigaba da ɗaukan sabon saloKungiyar ma'aikata masu zaman kansu sun ce ba za su ki amincewa da gwamnatin tarayya ba idan karin albashi ya haura ₦100,000Sai dai kungiyar ta gindaya sharadi ga gwamnatin tarayya idan karin mafi ƙarancin albashi ya haura nauyin aljihun 'ya 'yantaEditan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. Read More...
Celebrity brothers KCee and E-Money have gifted the young man behind Ojapiano sound Ojazzy a brand-new carOjazzy shared a fun video showing the moment he received the car from the two Five Star music label starsThe young man, in a caption, revealed it was a birthday gift as many of his fans and followers took to his comment section to congratulate himPopular singer Kingsley Okonkwo Kcee and his younger brother Emeka Okonkwo E-Money have acquired a new car as a birthday gift for Ojazzy, the young boy behind the native flute ‘Oja’ in Ojapiano. Read More...