[base16] # _

Recent Posts

Jerin manyan jami'an gwamnati 5 da shugaba Buhari ya kora cikin kankanin lokaci

published on
Duk da cewa wa'adin mulkinsa ya fara gangarawa, amma a kwanan nan Shugaba Muhammadu Buhari ya kori wasu daga cikin wadanda ya nada tare da nada sabbin jini a matsayin wadanda za su maye gurbinsu. Da yake bayyana dalilin da ya sa shugaban ya dauki wannan matakin, mai magana da yawunsa, Femi Adesina ya ce shuganan ya ji akwai bukatar hada karfi kan “jajircewar aiki” a cikin majalisar ministocinsa don haifar da da mai ido a karshen zangon mulkinsa. Read More...

Jita Jita Ta Yawaita Yayin da Peter Obi Ya Gana da Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa

published on
Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya kai ziyara ta musamman ga tsohon gwamnan Jigawa, Sule LamidoWannan ziyara na zuwa ne a daidai lokacin da ake jita-jitar tsohon gwamnan Anambra na shirin komawa jam'iyyar PDPLamarin dai ya ja hankalin ƴan Najeriya waɗanɗa galibi ke ganin wannan ci gaba ne da zai iya haifar da sakamako mai kyauAhmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum Read More...

Jos Bastn's biography: what is known about Eva Longorias husband?

published on
José Bastón is a popular Mexican businessman. He is also a producer who has worked on films like Love at Mariposa Beach, Operación Feliz Navidad and Celebremos: Eterna Navidad. José is married to Eva Longoria, and they have one child together. José Bastón is a successful Mexican businessman and the former director of Grupo Televisa S.A.B, a Mexican multimedia mass media and entertainment company. Here is everything you need to know about his career, his relationship with Eva Longoria, and more. Read More...

Categories

Celeb (2195)