Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta maka wani mutum mai suna Bala Musa a gaban kotun KadunaGabon ta zargi Musa da janyo mata zagi a wajen jama'a tare da bata mata sunaMutumin wanda ya kasance ma'aikacin gwamnati ya zargi jarumar da cinye masa kudi sannan ta ki cika alkawarin da ta dauka na aurensaJihar Kaduna - Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani ma'aikacin gwamnati mai suna Bala Musa a gaban kotun majistare da ke zama a hanyar Daura, jihar Kaduna. Read More...
Nollywood actress Angela Okorie revealed some dirty details regarding actor Zubby Michael following his recent tribute to their colleague Junior PopeRecall that Zubby Michael gave in to pressure to mourn the departed thespian after several call-outs from Angela and other concerned Nigerians Again, Angela Okorie claimed that Zubby was a hypocrite; while giving her reasons, she sent out a warning message to Junior Pope's family concerning his burialNigerian star actress Angela Okorie has a fresh round of messy allegations against Zubby Micheal over his tribute to their late colleague Junior Pope. Read More...
Kamfanin raba wutar lantarki a shiyyar Kudu maso gabas (EEDC) ya yi barazanar katse wuta a manyan ma'aikatun yankinCikin ma'aikatun da kamfanin zai yankewa wuta akwai gidajen gwamnatin yankin guda biyar, jami'o'i da manyan kamfanoniHar ila yau kamfanin ya bayyana dalilan da suka sa ya dauki matakin katse wutar da kuma wa'adin da zai zartar da hukuncinEditan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. Read More...