The need for an upward review of university lecturers and professors across Nigeria is one of the issues raised by ASUUFor months, the union has been at loggerheads with the President Buhari-led federal government over the issueA recent report has claimed that while a lecturer earns N173,333 to 223667 per month, professors get N381,695 to N501,680 as salaryOne of the bones of contention for the ASUU strike is the suspended replacement of the Integrated Payroll and Personnel Information System (IPPIS) with the Universities Transparency and Accountability Solution (UTAS). Read More...
Bassirou Diomaye Faye ya kafa tarihi bayan nasarar lashe a kasar Senegal a zaben da aka gudanar a ranar Lahadi 24 ga watan Maris.
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
An sanar da nasarar Faye bayan doke tsohon Fira Minista kuma ɗan takara a jam'iyya mai mulki, Amadou Ba.
Matashin mai shekaru 44 zai kasance shugabankasar Senegal na biyar a ranar 2 ga watan Afrilu bayan rantsar da shi. Read More...
- Mijina ya fara yi min kyautuka na musamman bayan ya kama ni dare-dare a gado da kwarto, cewar wata mata aure
- Har alkawarin tafiya da ita kasar ketare yayi don su sha shagalin kirsimeti tare, bayan ya umarci kwartonta da ya tafi
- Yanzu haka ta shiga zullumin kada bayan sun tafi ya dauki wani mummunan mataki a kanta, shine take neman shawara
Wani mutum dan South Africa ya kwantar da hankalinsa bayan ya kama matarsa da kwarto a gadonsu na sunnah, ya kuma zage wurin bata kyaututtuka na ban mamaki. Read More...