Ahmed Usman Ododo, tsohon mai binciken kudi na kananan hukumomi a jihar Kogi, ya lashe zaben fidda dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar da kuri'u 78,704 An gudanar da zaben fidda dan takarar na APC a ranar Juma'a kuma Hon. Patrick Obahiagbon ne ya sanar da sakamakon zaben a madadin shugaban kwamitinOdodo ya lallasa sauran yan takara shida, ciki harda Smart Adeyemi, sanata mai wakiltan Kogi ta yammaKogi - Ahmed Usman Ododo, mai binciken kudin kananan hukumomi a jihar Kogi, ya zama dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan jihar mai zuwa a watan Nuwamba. Read More...
- Jarumai Ramadhan da Maryam Booth wa da qanwa ne
- A cewarsa an saka shi soyayya da kanwarsa a wani shirin fim
- Rayuwar jariman fin na karkashin sa idon mutane, kuma kwarewarsu ita ke sa suyi kowanne role aka basu
Jarumi Ramadhan Booth ya shaidawa manema labarai yadda role din fin ya sanya shi soyayya da kanwarsa a wani sabon fim ai suna Gwarzon Shekara.
Hoto daga BBC Hausa Read More...
A young lady who aspired to become the first female governor of Kano state made a historic pledge to appoint the first female EmirHer hope challenged centuries of tradition in the predominantly Muslim northern Nigerian stateHer post also generated interesting comments about whether that was possible as the much-coveted throne continued to accept changesHadiza Nasir Ahmad, a Nigerian lady who dreams of becoming the first female governor of Kano state, has made a historic pledge. Read More...