There are a lot of options if you are seeking for new and upcoming NFT games to play in the cryptocurrency world. NFT games have swept the world by storm. When games and cryptocurrency merge to create new gameplay components that reward players with digital assets on various blockchains, what more could you ask for?
A new type of online game is gaining traction, one in which participants can genuinely own their possessions. Read More...
Nan da tsakiyar watan Mayu, za a iya kaddamar da titin Kano-Zaria da kuma na Zaria-Kaduna Kafin nan, ‘Yan kwangila za su mikawa gwamnatin tarayya hanyar Legas-Ibadan da aka fadadaHaka zalika za a bude gadar Neja kafin Muhammadu Buhari ya sauka daga mulki a karshen MayuAbuja - Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya ce ‘yan kwangilan da ke hanyoyin Kano-Zaria da Zaria-Kaduna sun kusa gama aikinsu.
Kamar yadda rahoto ya zo a Daily Trust, Alhaji Lai Mohammed ya ce za mikawa gwamnati wadannan tituna da gadar Neja a ranar 15 ga Mayu. Read More...
- Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da wani malamin addinin musulunci daga gudanar da wa'azi a fadin jihar
- Gwamnatin tace ta gano malamin na caccakar sahabban Manzon Allah (SAW) wanda hakan ka iya harzuƙa mutanen jihar
- Ta ce ta yanke wannan hukuncin na dakatarwan ne domin tabbatar da zaman lafiyar a jihar
Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da wani malamin addinin musulunci daga gudanar da wa'azi har sai baba-ta-gani saboda zargin wuce gona da iri a karatunsa. Read More...