[base16] # _

Recent Posts

Adorable Ankara styles for mother and daughter

published on
We have made a selection of adorable Ankara styles for mother and daughter. This fashion trend is sure to win the hearts of young Nigerian ladies and their little ones. Get inspired and create your own beautiful look! From the earliest childhood, mothers are a model of beauty, style, and taste for her little daughter. Until the girl learns how to form her own wardrobe, her mom makes it. Here, you will see stylish moms and their cute daughters dressed in similar styles. Read More...

Allah ya yiwa mahaifin Sheikh Albany Zaria, Malam Adamu, rasuwa

published on
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un! Allah ya yiwa mahaifin marigayi Sheikh Auwal Albany Zariya rasuwa, Sheik Dr Isa Ali Ibrahim, ya bayyana. Dr Isa, wanda shine ministan sadarwa, ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook da safiyar Laraba, 18 ga watan Nuwamba, 2020. Ya bayyana cewa marigayin ya rasu ne yau Laraba. Ya yi addu'an Allah ya jikansa da rahama da kuma dukkan iyayenmu da malamanmu. A cewarsa: " Read More...

Amfani 12 da aduwa ke yi a jikin dan adam

published on
- Itacen Aduwa sanannen abu ne a kasar Hausawa musamman a karkara - Shi dai ‘ya’yan aduwa ana tsotsan sa ko kuma sha - Man shi da ‘ya’yan shi ana amfani dasu wajen magunguna da dama Itacen Aduwa itace ne dake fidda kwallaye masu matukar amfani a jikin mutum. Aduwa ta yi matukar suna a kasar Hausawa musamman a karkara. Shi dai wannan ‘ya’yan aduwa tsotsansa akeyi ko kuma sha. Bayan sha da ake yi akan tatsi mai daga kwallan Aduwa. Read More...

Categories

Celeb (2195)